Home » People & Blogs » BARCA NA ZAWARCIN LO CELSO, MADRID NA DA SHIRI KAN MBAPPE DA ADEYEMI; Sharhi kan kasuwar yan wasa

BARCA NA ZAWARCIN LO CELSO, MADRID NA DA SHIRI KAN MBAPPE DA ADEYEMI; Sharhi kan kasuwar yan wasa

Written By Kurra TV on Friday, Jun 16, 2023 | 07:52 PM

 
A cikin wannan tattaunawa zakaji yadda Kungiyar kwallon kafar Barcelona ke zawarcin Lo CELSO yayin da Real Madrid ke shirin Kawo Mbappe da Adeyemi. Zakaji yadda Manchester United ke ci gaba da fiskantar kalubale a wannan kasuwar #halamadrid #losblancos #ggmu #mbappe