Home » Entertainment » YAR FARA 1&2 COMPLET HAUSA FILM

YAR FARA 1&2 COMPLET HAUSA FILM

Written By MD ENTERTAMENT T.V on Friday, Jul 30, 2021 | 07:41 AM

 
MD ENTERTAIMENT TV tasha ce da take kawo muku Shirye Shirye na Hausa daga Babbar Masana'antar Shirya Fina FinaN Hausa ta Kannywood. Shirye Shirye irin su: Wakoki Fina Finai Barkwanci Soyayya Fadakarwa Ilimantarwa da sauransu. A ko da yaushe burinmu mu kawo muku Shirin da zai faranta ranku, don jin dadinku shine name, karku manta a kullum ku danna Subscribe da fadin ra'ayinku ta comment, ta nan ne kadai zamu gane yadda zamu faranta muku. Mungode.