Home » Entertainment » Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Written By AREWA24 on Saturday, Jan 26, 2019 | 03:00 PM

 
Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya. Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan.