Home » News & Politics » Labaran Talabijin na 07/12/17

Labaran Talabijin na 07/12/17

Written By BBC News Hausa on Thursday, Dec 07, 2017 | 03:38 PM

 
An yi artabu tsakanin dakarun Isra'ila da Falasdinawa, bayan da shugaba Trump ya amince da Birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila. A jihar Kaduna ta Najeriya, takaddama ta kaure tsakanin gwamnatin jahar da malaman makarantar da ta ke shirin kora, bayan sun fadi jarabawa.