Home » People & Blogs » Dadin Kowa Sabon Salo Episode 10

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 10

Written By AREWA24 on Friday, Jul 14, 2017 | 04:36 AM

 
A cikin shirin Dadin Kowa Sabon salo, kashi na 10 Shin wacce gwarama ake ciki, kasancewar Hafsatu ta ci gaba da goyan ciki a gidan Mal. Musa?...Wane bayani likita ya gayawa Hafsatu? Binta yar' masu gida, taci gaba da shimfidawa Gimbiya mulkin tursasawa...Ita kuwa Delu Cogal ta ci alwashin samawa kanta mafita dangane da matsayin aurenta da Mal. Kabiru... Duk a cikin kashina 10, a shirin Dadin Kowa, sabon salo