Home » People & Blogs » Dadin Kowa EP 105

Dadin Kowa EP 105

Written By AREWA24 on Wednesday, Jan 25, 2017 | 04:51 PM

 
Malam Kabiru ya angwance da Delu Chogal kishi kuma ya tashi, inda Malam Kabiru ke kokarin hanata yin bara. A gefe guda kuma, Malam Kabiru yaci alwashin gano barawon da yayi masa sata, inda ya bukaci a ja masa yasin mai fiffike. Zaman gidan Sister Iyabo ya gagari Stella inda ta nemi komawa gidan Olabode... Shin Olabode zai amince ya dawo da ita kuwa?